MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: SANARWA

KAMFANIN SUFURI NA RAIHAN TRAVEL AGENCY ,HANYA MAFI SAUKI DA ZAKA ISA CIKIN FARIN CIKI DA ANSHUWA, UMARA,HAJJI KO KUMA YAWON BUDE IDO

KAMFANIN SUFURI NA RAIHAN TRAVEL AGENCY ,HANYA MAFI SAUKI DA ZAKA ISA CIKIN FARIN CIKI DA ANSHUWA, UMARA,HAJJI KO KUMA YAWON BUDE IDO DAGA AUWAL M KURA Ina masu niyar zuwa hajji ko umrah Masu bukutar fita kasashen waje karatu ko yawon bude ido kai har dama canji kudi ko aiki a kasashen , yi […]

ABU BIYAR DA MATASHI (5) YA KAMATA YA RIKE

hakika matashi ya kamata ya zama mutum nagari kamar haka………………….? temakon iyaye biyayya ga na gaba da shi neman na kanshi gujema barna kamar (caca)(shaye shaye)(sata)(zina) da dai sauran su neman soyayyar mace ta gari dan allah tabbas wanann sune mahimman abun da matashi ya kamata ya rike dan temakon kansa. zahiri kanemi na kanka […]

NASIHA

Mutum da Mutum ƴan uwan juna ne tun azal, ba wai sai an haife su gida ɗaya ba. Kuma ko wane ɗan uwa dole za ka sa me shi yana son ɗan uwansa, a koda yaushe yana kula da shi idan shi ne ke kan gaba, shi kuma wanda ake kan gaban shi yana nuna […]

KULAWAR IYAYE A KAN ‘YAYANSU YA GAZA

iyaye ku zamto masu kulawa ga ‘yayanku dan samamusu tarbiya tagari kusan da suwa suke tarayya ma’ana suwaye abokan ‘yayan kun ina suke zuwa a ko da yaushe. sannan kunemi sani da me sukeyi a duk inda suka kasance hakika yaran ku sune manyan gobe. kuduba kugani yanda wasu ke barin yaran su kamar basu […]

DANGOTEN KOWA NI KAI MU DA SU

Aliko Dangote Mutum Ne Me Mutukar Son Ganin Cigaban Kasa Dama Wajan Kasa Dan Kuwa Son Ku Shine Farin Cikinsa. Shiyasa Yayi Kokarin Kawo Muku INDOMIE NOODLE  Domin Ku Da Yaran Ku Kuji Dadi Ku Manta Da Fushi Yanuwa Kuzam Cikin Fara’a Kawai Baku Da Matsala Hakika Domin Ku Akayi Kudara Mata Da Maza Yara. Kai […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme