MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: MUSHA DARIYA

Kalli Sababbin Videos na Nishadi a wannan sashen Musha Dariya Videos na Mujallarmu.

NISHADI ZALLAH

Wani dan Fulani ne maman sa ta aike shi Banki domin ya sakawa yayansa kudin makaranta, koda ya isa harabar bankin sai ya ga mutane akan layi suna ta mika wata takarda ana ba su kudi. Bai yi kasa a gwiwa ba sai ya tambayi wani malami akan cewa yana son ya tura ma yayansa […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme