MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: MA’AURATA

KARANTA KAJI: KURA KURAI 10 DA MA’AURATA KE AIKATA WA A LOKACIN JIMA’I DA SUKA SABAWA TARBIYAR ADDINI

Dausayin Ma’aurata: Kurakure 9 A Lokacin Jima’i Da Ke Da Illa Ga Lafiya, Da Addini Da Tarbiyar Dan Da Za A Samu Akwai abubuwa da yawa wadanda Ma’aurata suke aikatawa a lokacin Jima’insu. Kuma wadannan abubuwan suna da illoli masu yawa dangane da lafiyarsu jikinsu ko addininsu. Ga wasu ‘yan kadan Zan lissafo: 1. RASHIN […]

MA’AURATA: TSOTSAR AL’AURA A LOKACIN JIMA’I YANADA MATUKAR ILLA GA LAFIYAR JIKI-Inji Wani Likita

Wani Shaihun malami, Farfesa Adegboyega Fawole na asibitin koyarwa na jami’ar Ilorin, UITH ya gargadi al’umma da su guji dabi’ar nan na tsotsar al’aura a yayin jima’i, abinda Farfesan ya ce ya haddasa samuwar wata cuta mai suna Human Papiloma virus (HPV) a makoshin mutane jinsin maza da mata da dama Farfesa Fawole wanda kwararre […]

MA’AURATA KADAI: MUHIMMANCIN JIMA’I DA SANYIN SAFIYA YANA KARA LAFIYA DA WALWALAR AURE

Don Ma’aurata: Muhimmancin Jima’i Da Sanyin Safiya Ga Lafiya Da Walwalar Ma’aurata Don Ma’aurata Kadai… Farfesa Musa Yakubu, na jami’ar Ilorin, a wata lakca da ya gabatar mai taken “Knocking Down the Barriers to Four O’Clock Activities” (Yaye Hijabin Da Ke Tsakaninka Da Muhimman Al’amuran Karfe Hudu [na safiya]), ya bayyana jima’in sanyin safiya a matsayin wani […]

YADDA ZAKI MALLAKE MIJIN KI?

YADDA ZAKI MALLAKE MIJIN KI: Dayawa yan matan arewa ko nace qasar hausa suna da wani naqasu a soyayya HAKAN TASA SHAURAN QABILU SUKAFISU CIN RIBAR SOYAYYA. ABUN MAMAKI SAIKAGA WACCE TAKE YARE GATA MUMMUNA AMMA SAURAYINTA DUDDUNIYA BA WACCE YAKESO SAI ITA YADDA YAKE MARARI AKANTA DA SONTA. SAKAMAKON KULAWA DA TAKE BASHI A […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme