MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: LITTAFAN HAUSA

LABARIN SOYAYYAR GASKIYA RIGA CE KASHI NA 1

Assalamu’alaikum ‘Yan Uwa Da
Abokan Arziki Barkan Mu Da Sake
Saduwa A Wannan lokaci.
Ni Naku Haruna Sp Dansadau Na
Sake Zuwa Muku Da Wani Sabon
Labarin Soyayya Mai Cike Da
Tsantsar Soyayya Da Tausayi Mai
Taken Suna.

Whatsapp No:07035169818
SOYAYYAR GASKIYA RIGA
CE….Prt 1
Wannan labari ne daya kunshi
rayuwar wasu masoyan juna biyu
Kausar Da Aliyu da suka gina
soyayyar su akan tafarkin gaskiya
da amanar juna.

RA’YUWAR SOYAYYA MU

A lokacin da na kalli agogon da yake rataye a hannu na babu bata lokaci na shiga wanka domin kuwa nayi latti bayan na fito na gama shiri na sannan nai sallah misalin karfe 4:25 na isa kofar shiga GAMJI GATE in da a nan ne aka shirya shagalin bikin naga wajen ya cika da […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme