MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: LAFIYA UWAR JIKI

LABARI DA DUMI DUMI: CUTAR LASSA FEVER TA KASHE KWARARRUN LIKITOCI BIYU A JIHAR EBONY-Karanta Kaji

Labari  Da Duminsa: Cutar  Lassa  Fever Ta Kashe  Kwarrun  Likitoci  Biyu  A Jihar Ebonyi. marubuci:Haruna  Sp Dansadau. Rahoton  da muke samu  daga Babban asibitin  jihar Ebonyi a safiyar yau litinin 15 ga watan janairu. Cutar zazzabin lassa Fever ta kashe  wasu  kwararrun likitoci  biyu dake aiki Asibitin Abalikiti dake jihar ta Ebonyi. Har ila yau […]

GARGADI!!: IDAN BA YAUDARAR JAMA’A BA TAYAYA ZA’ACE MAGANI DAYA YANA MAGANIN CUTUTTUKA 12-Inji Dr Aminu Gamawa

INA MAMAKIN YADDA JAMA’A KE TURURUWAR SAYEN  MAGANI DAYA  DA ZA’ACE YANA  MAGANIN  CUTUTTUKA GUDA 12.  Wani Shahararen Likita Dr Aminu Gamawa yayi tsokaci akan masu saida  maganin  gargajiya. Likitan ya rubuta  hakan  ne akan shafinsa na sada  zumunta  tuwaita, inda ya lissafo  cututtuka  12 da wasu  masu saida  magani  ke  saida  magani  daya  amatsayin  […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme