MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: LAFIYA UWAR JIKI

KARANTA KAJI: DALILAI 10 DA YASA MATA KE BUKATAR YAWAN SADUWA DA MAZAJEN SU AKAI AKAI-Inji Wata Likita

Dalilai 10 Da Yasa Mata Ke Bukatar Yawan Saduwa Da Mazajen Su Akai-Akai –Likita – Kwararriyar Likita Maimuna Kadiri ta hori mata da su rika yawan saduwa da mazajen su domin samun annashuwa da karin kafiya a jikin su. Maimuna wadda ita ce babban likita kuma shugaban kanfanin (Pinnacle Medical Services) ta hori mata da […]

KO KUNSAN SHAN MAGUNGUNAN KASHE RADADI DA MATA MASU JUNA BIYU KE SHA YAYIN DA SUKA ZO HAIHUWA YANA CUTAR DA YARON DA ZA’A HAIFA

Ko Kusan Shan Magungunan Kashe Radadi Da Mata Masu Juna Biyu Ke sha Yayin Da Suka Zo Haihuwa Yana Cutar Da Yaron Da Za’a Haifa? DAGA: AUWAL M KURA 22/04/2018 Sabon Bincike Da Aka Gudanar Dangane D Mata Masu Juna Biyu An Gano Cewa, Yawaitar Shan Magungunan Kashe Radadi( Painkiller) Da Mata Keshe Gurin Haihuwa […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme