MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: SIYASA

ZABEN ATIKU ABUBAKAR MATSAYIN SABON SHUGABAN KASA ZAIFI ZAMA ALHERI GA ‘YAN NIJERIYA CEWAR SARAKI-Karanta Kaji

Siyasa: Zaben Atiku Abukabark Matsayin Shugaban Kasa Zaifi Zama Alheri Ga ‘Yan Nijeriya-Inji Saraki. Shugaban majalisar dattawa kuma Directa Janar na yakin neman zaben shugabancin kasa na PDP, Bukola Saraki ne ya yi wannan jawabin a taron manema labarai da ya kira ranar Juma’a a Abuja. Mr Saraki ya ce ‘yan Najeriya suna bukatar shugaban […]

YAKI DA RASHAWA: WANI MALAMIN JAMI’A YA KALUBALINCI BUHARI AKAN YA KAMA TINUBU DA SAURAN TSOFAFFIN SHUWAGABANNI-Karanta Kaji

              Wani Malamin Jami’a Ya Kalubalanci Na kusa Da Buhari Da cin hanci da rashawa Wani tsohon Shugaban Kungiyar ASUU ta Malaman Jami’a, Humphrey Asobie yace ya kamata Shugaba Buhari ya kama Tsohon Shugaban Kasar nan Cif Olusegun Obasanjo da sauran Tsofaffin Shugabannin Kasar na mulkin Soja idan ana […]

WATA SABUWA: AN MAKA WANI MATASHI A KOTU BAYAN YA KALUBALANCI MAI BAWA GWAMNAN JAHAR KADUNA SHAWARA KAN HARKOKIN SIYASA

WATA SABUWA: MAI BAWA GWAMNAN JAHAR KADUNA SHAWARA KAN HARKOKIN SIYASA YA MAKA WANI MATASHI A KOTU BAYAN YA KALUBALANCE SHI A KAFAFEN YADA LABARAI NA ZAMANI Daga Auwal M kura M ai Bawa Gwamnan Jahar Kaduna Shawara Kan Harkokin Siyasa Uba Sani, Ya Maka Wani Matashi A Katu Bayan Ya Kalubalance Shi Kan Rawar […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme