MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: LABARAI

Shafin Labarai

KARANTA KAJI: Karshen Magana Nafisa Abdullahi Ta Bayyana Cewa Babu Wata Gaba Tsakaninta Da Jaruma Hadiza Gaborn

  Gaskiyar magana: Babu wata gaba tsakanina da Hadiza Gabon – Nafisa Abdullahi Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa babu wata gaba tsakaninta da kowanne jarumi ko jaruma a masana’antarsu ta fim Yar wasan fim din Hausan ta yi karin haske kan dangantakarta da jaruma Hadiza Gabo, wadda kowa ya san cewa akwai sabani a tsakaninsu […]

KARANTA KAJI: Wah Bashir Chiroki Ya Taimaka Lokacin Da Tauraruwarsa Ke Haskawa A Kannywood-Inji Ali Nuhu

Babu Wani Dake Kannywoood Da Zai Taimakawa Chiroki Sai Idan Yadawo Masana’antar Ya Sasanta Da Masu Shirya Fina Finai-Inji Ali Nuhu Ali Nuhu ya kalubalanci wani ma amfani da shafin twitter cewa ya bayyana masa mutanen da abokin sana’arsa Bashir Bala,wanda akafi sani da Chiroki ya tallafawa lokacin da tauraruwarsa ke haskawa a fagen wasan […]

KARANTA KAJI: Shugaba Buhari Yayi Jawabin Godiya Gun Kiristocin Da Suka Taimake Shi Lokacin Da Wasu Musulmai Suka Juya Masa Baya

 Kiristoci ne suka taimake ni lokacin da musulmi suka juya min baya – Buhari Shugaba Muhammadu Buhari ya ce baya la’akari da addini ko kabilanci wurin zartar da hukuncin mu’amalantar mutane Shugaban kasar ya yi wannan jawabin ne a yayin taro na musamman da ya gayyaci tsaffin abokansa da akayi a fadar Aso Rock. Shugaban […]

KARANTA KAJI: Abubuwa 7 Da Suka Sa Ali Nuhu Ya Chancanci Zama Jagoran Kannywood-Inji Maje El’Hajej Hotoro

Dandalin Kannywood: Abubuwa 7 Da Suka Sa Ali Nuhu Ya Chancanci Zama Sarki A Masana’antar Kannywood Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren marubucin nan da yaga jiya uaga yau a harkar rubutun labaran littafan Hausa da mujallu dama fina finai Maje Elhajej Hotoro ya wallafa wata budaddiyar wasikar taya murna ga Jarumi Ali Nuhu da cika shekaru […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme