MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: LABARAI

Shafin Labarai

ZAN BAWA ‘YAN LUWADI DA MADIGO CIKAKKEN ‘YANCI IDAN NAZAMA SHUGABAR KASA A NIJERIYA-Inji Oby Mace Yar Takarar Shugaban Kasa

Bazan Kyamaci ‘Yan Luwadi Da Madigo Ba A Gwamnatina Ba Idan Nazama Shugabar Kasa A Nijeriya-Inji Oby Yar takarar shugabar kasar Nigeria karkashin jam’iyar ACPN, Obiageli Ezekwesili ta tabbatar da cewa gwamnatinta zata yi adalci ko kwanne irin mutum ba tare da duba dabi’arsa ba, wandanda suka hada da ‘yan luwadi da ‘yan madigo (LGBT). […]

WATA SABUWA: KUNGIYAR CAN ZATA SHIRYA MUHAWARA TSAKANIN BUHARI DA ATIKU 10 GA WATAN DISAMBA-Karanta Kaji Dalili

Kungiyar CAN Ta Kasa Zata Shirya Muhawara Tsakanin Buhari Da Atiku-Karanta Kaji Dalili A kokarinta na inganta yakin neman zaben shekarar 2019 don ta karkata wajen tattauna batutuwan da suka shafi matsalolin yan Najeriya ba wai cece kuce, zagin juna da cin zarafin juna ba, kungiyar kiristocin Najeriya, CAN, za ta shirya muhawara tsakanin yan […]

KARANTA KAJI: GWAMNAN KADUNA MALAM NASIR EL’RUFA’I ZAI RABAWA KANANAN HUKUMOMI TARANSIFOMA 5O

Katafila Sarkin Aiki: Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El’rufa’i Zai Rabawa Kananan HukumomiTaransifoma Guda 50 Gwamnatin jihar Kaduna, karkashin jagorancin Malam Nasir El-Rufa’i, ta sayo na’urar bayar da wutar lantarki, ma su girman 500KVA da 300KVA, guda 50 domin rabawa ga garuruwa da unguwanni 50 da ke fadin jihar. Ma’aikatar raya karkara da birane ta jihar […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme