MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: LABARAI

Shafin Labarai

BANI DA ZABI AKAN ZABEN 2019 AMMA INA SHAWARTAR ‘YAN NIJERIYA DA SU ZABI SHUGABA NAGARI-Inji Obasanjo

‘Yan Nijeriya Kada Kuyi Kuskuren Zaben Azzaluman Shuwagabanni A Zabi Mai Gabatowa A jiya Asabar ne tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya shawarci al’ummar Najeriya dangane da nau’ikan shugabanni da kuma jagorori da ya kama su kadawa kuri’u. Tsohon shugaban kasar ya gargadi al’ummar Najeriya gami da shawartar su akan zaben shugabanni na gari kuma […]

DA ‘YAN SIYASAR NIJERIYA DA SUKA HAURA SHEKARU 70 ZASU HAKURA DA MULKI SU BARWA MATASA DA NIJERIYA TA DAIDAITA-Inji Abdulsalam Abubakar

Mulkin Nijeriya Yanzu Na Matasa Ne Tsofaffin ‘Yan Siyasa Da Suka Haura Shekaru 70 Yakamata Su Hakura-Inji Tsohon Shugaban Kasa Abdulsalam Abubakar Tsohon Shugaban kasa a mulkin soja Abdulsalami Abubakar ya bayyana cewa duk wani dan siyasa da yasan yayi shekaru 70 ya kamata ya hakura haka yabarwa matasa kuma, Abdussalami yayi wannan bayani ne […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme