MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: KWALLON KAFA

LABARI DA DUMINSA: KUNGIYAR KWALLON KAFA TA MANCHESTER UNITED TA KORE COCIN TA JOSE MOURINHO-Karanta Kaji Dali

   Kungiyar Kwallon Kafa Ta Ingila Manchester United Ta Kore CocinTA Jose Mourinho Kungiyar kwallon kafan kasar ingila, Manchester United, ta sallami kocinta, Jose Mourinho, bayan kungiyar kwallon Liverpool ta lallasata a karshen makon da ya gabata a filin Anfield. Shugabancin kungiyar kwallon kafan ta tabbatar da wannan labari ne a wata jawabi da suka […]

LABARI DA DUMINSA: SABON COCIN REAL MADRID LOPETEGUI YA ZABI MARCO ASENSION MATSAYIN DAN WASA NA GABA DA ZAI MAYE GURBIN RONALDO-Karanta Kaji Dalili

Wasanni: Sabon Cocin Real Madrid Ya Fasa Sayen Shahararun ‘yan wasan kwallon kafa gudu uku,Mbappe,Neymar Da Eden Hazard Da Ake Saran Daya Daga Cikin Su Zai Iya Maye Gurbin Cristiano Ronaldo. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Sabon cocin Real Madrid na yanzu maisuna Lopetegui dake horar da ‘yan wasa ya yanke shawarar maye gurbin Cristiano Ronaldo da […]

DUBA KAGA SHAHARARRUN ‘YAN WASAN KWALLON KAFA NA DUNIYA GUDA 10 DA REAL MADRID KE ZAWARCIN SU A WANNAN SHEKARA.

DUBA KAGA SHAHARARRUN ‘YAN WASAN KWALLON KAFA NA DUNIYA GUDA 10 DA REAL MADRID KE ZAWARCIN SU A WANNAN SHEKARA. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda muka sani dai Real Madrid tana daga cikin jerin manyan kungiyoyin kwallon kafa ta duniya,inda a take kan gaba wajen yawan  kofin duniya na champion league wanda a kakar bana  […]

KARANTA KAJI: MESUT OZIL YAZAMA DAN KWALLO NA BIYU MAFI TSADA A INGILA A KAKAR PREMIER LEAGUE TA BANA

Mesut Ozil Yazama Dan Kwallo Na Biyu Mafi Tsada A Kakar Premier League Ta Bana. Marubuci:Haruna Sp Media Kungiyar kwallon kafa ta Ingila Arsenal ta bayyana cewa a kakar Priemier League ta bana babu dan wasa mafi tsada kamar tsohon dan kwallon ta Alexis Sanchez ,daya koma kulob din Manchester United acikin satin daya gabata. […]

WASANNI: YANZU NA JANYE KUDIRI NA ZUWA BARCELONA SABODA MESSI REAL MADRID ZAN KOMA-Inji Paulo Dybala

Na Janye Kudirina Na Zuwa Barcelona Saboda Messi-Inji Paulo Dybala. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren dan kwallon kafa dake dake taka leda a kulob din Juventus Paulo Dybala yace ya janye kudirin sa na zuwa kulob din Barcelona dake kasar Spain saboda Messi. Kamar yadda majiyar ta Dandalin Mujallarmu,keda labari messi ya bukaci mai kulob din na […]

DUBA KAGA: SUNAYEN SHAHARARRUN’YAN KWALLON 5 DA RONALDO KE SON REAL MADRID TA SAWO A SHEKARAR NAN

Karanta Kaji Ronaldo Ya Zayyana Sunayen ‘Yan Kwallon Daya Kamata Real Madrid Ta Sawo A Wannan Shekarar 2018. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren dan wasan kwallon kafa na kungiyar Real Madrid Cristiano Ronaldo ya tofa albarkacin bakin sa game da ‘yan wasa daya kamata mai kungiyar na Real Madrid yayi cinikin su a wannan shekarar 2018. […]

WASANNI: CRISTIANO RONALDO NA SAN KOMAWA KUNGIYAR KWALLON KAFA CHELSEA DAKE INGILA-Karanta Kaji

Kwallon: Ronaldo Nasan Komawa Kungiyar Kwallon Kafa Ta Chelsea. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren dan kwallon kafa na duniya Cristiano Ronaldo dake taka leda a kasar Spain ya nuna ra’ayinsa na komawa kungiyar kwallom kafa ta Ingila Chelsea. Kamar yadda majiyar ta Dandalin Mujallarmu,keda labari daga kasar ta Spain kwanakin baya ne dai muka je cewa […]

WASANNI: KUNGIYAR KWALLON KAFA TA DUNIYA FIFA ZATA BAYYANA SUNAN DAN WASAN DA YAFI KOWA IYA KWALLO A GASAR KWALLON KAFA TA SHEKARAR 2017

  Gasar kwallon Kafa: FIFA Zata Bayyana Sunan Dan Wasan Da Yafi Kowa Iya Kwallo A Gasar Shekarar 2017 A Yau Litinin ne Kungiyar Kwallon kafa ta duniya wato FIFA ta shirya tsaf domin zaben gwarzon wasan ta na wannan shekarar. Nan dai bada jimawa Kungiyar zata bayyana sunan wanda yafi kowa shahara a wasan […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme