MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: Kimiya Da Fasaha

Sashen Karin Ilimin kimiya da fasaha

JERIN SUNAYEN WAYOYI DA MODEL DIN WAYOYIN DA ZASU DAINA YIN WHATSAPP A KARKEN WANNAN SHEKARAN (31/12/2016).

_____________________________________ Ga jerin sunayen wayoyi da kuma model dinsu, wadanda bazasu dauki manhajar WhatsApp ba nan da karshem wannan shekarar. Dan haka kuduba idan da taku a ciki matukar kunason kuyi WhatsApp to ku gaggauta canjawa. Gasu a zayyane kamar haka:- 1. All Blackberry phones including blackberry 10 devices. 2. All Symbian Phones Includes; Nokia […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme