MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: Kimiya Da Fasaha

Sashen Karin Ilimin kimiya da fasaha

KARANTA KAJI: HANYOYI 2 DA ZAKA IYA MAIDA MAHIMMAN SAKONNIN KA NA WHATSAPP DAGA TSOHUWAR WAYAR KA ZUWA SABUWA

MATAKAI 2 DA ZAKA IYA DAWO DA SAKONNIN KA NA WHATSAPP DAGA KAN TSOHUWAR WAYAR KA ZUWA SABUWA. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Lokuta da dama jama’a basu jindadin rasa wasu mahimman sakona dake ficewa daga wayoyin su,bayan sun canza wata waya sabuwa. A dalilin haka yasa wanda keda hakkin mallakar whatsapp ya kirkiro wata sabuwar hanya […]

LABARI DA DUMI DUMI: KU KALLI JERIN SUNAYEN WAYOYIN DA ZASU DAINA WHATSAPP A KARSHEN SHEKARAR NAN 2017

Samfurin Wayoyin Da Za Su Daina Whatsapp Daga Karshen Shekarar Nan Tun a watan Maris din shekarr 2016 ne kamfanin da ya mallaki manhajar WhatsApp ya sanar da dakatar da aiki da kirar wayoyin Blackberry Daga bisani kamfanin ya tsawaita wa’adin zuwa watan Yunin 2017 kafin ya sake tsawaitawa zuwa karshen shekarar nan. Samfurin wayoyin […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme