MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: Hausa Films

Sashen Kannywood Hausa Films da zaka iya kallon Sabbanin Hausa Films da labaran Hausa films daga Kannywood

KARANTA KAJI: Karshen Magana Nafisa Abdullahi Ta Bayyana Cewa Babu Wata Gaba Tsakaninta Da Jaruma Hadiza Gaborn

  Gaskiyar magana: Babu wata gaba tsakanina da Hadiza Gabon – Nafisa Abdullahi Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa babu wata gaba tsakaninta da kowanne jarumi ko jaruma a masana’antarsu ta fim Yar wasan fim din Hausan ta yi karin haske kan dangantakarta da jaruma Hadiza Gabo, wadda kowa ya san cewa akwai sabani a tsakaninsu […]

KARANTA KAJI: Wah Bashir Chiroki Ya Taimaka Lokacin Da Tauraruwarsa Ke Haskawa A Kannywood-Inji Ali Nuhu

Babu Wani Dake Kannywoood Da Zai Taimakawa Chiroki Sai Idan Yadawo Masana’antar Ya Sasanta Da Masu Shirya Fina Finai-Inji Ali Nuhu Ali Nuhu ya kalubalanci wani ma amfani da shafin twitter cewa ya bayyana masa mutanen da abokin sana’arsa Bashir Bala,wanda akafi sani da Chiroki ya tallafawa lokacin da tauraruwarsa ke haskawa a fagen wasan […]

KARANTA KAJI: Abubuwa 7 Da Suka Sa Ali Nuhu Ya Chancanci Zama Jagoran Kannywood-Inji Maje El’Hajej Hotoro

Dandalin Kannywood: Abubuwa 7 Da Suka Sa Ali Nuhu Ya Chancanci Zama Sarki A Masana’antar Kannywood Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren marubucin nan da yaga jiya uaga yau a harkar rubutun labaran littafan Hausa da mujallu dama fina finai Maje Elhajej Hotoro ya wallafa wata budaddiyar wasikar taya murna ga Jarumi Ali Nuhu da cika shekaru […]

KARANTA KAJI: Fitacciyar Jaruma Jamila Nagudu Ta Musanta Zancen Aurenta Da Sakataren APC Mai Mala Buni

Batun Aurena Da Jamila Nagudu Farfaganda Ce Ta Siyasa, Cewar Sakataren APC, Mai Mala Buni Dan takarar gwamnan jihar Yobe kuma sakataren jam’iyyar APC na kasa, Alhaji Mai Mala Buni ya karyata jita-jitar da ake ta yadawa a wasu kakafun sadarwa na bogi cewa zai auri fitacciyar jarumar finafinan Hausa, wato Jamila Nagudu. Mai Mala […]

SIYASA RIGA: Ra’ayina Ne Yasa Nayiwa PDP Waka Daga Buhari Har Atiku Babu Wanda Nataba Cin Kwandalar Sa-Inji Nura M Inuwa

SIYASA RIGA: Ra’ayina Ne Yasa Nayiwa PDP Waka Daga Buhari Har Atiku Babu Wanda Nataba Cin Kwandalar Sa-Inji Nura M Inuwa Marubuci:Haruna Sp Dansadau A ‘yan kwanakin nan wata waka ta fita ta hadakar mawaka da suka yiwa tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar dan tallata takarar sa ta neman shugabanci kasa a 2019. Sai […]

KARANTA KAJI: Yadda Soyayya Mai Karfi Ke Shirin Kulluwa Tsakanin Jaruman Kannywood 2 Adam Zango Da Fati Washa

Dandalin Kannywood: Ana zargin soyayya mai karfi a tsakanin Adam Zango da Fati Washa Kamar yadda maganganun  keta yawo a bakunan jama’a dai yanzu shine irin so da kauna mai karfin gaske da ake zargin ya shiga tsakanin fitattun jaruman nan na wasan Hausa fim a masana’antar Kannywood watau Adam Zango da Fati Washa. Wannan […]

DANDALIN KANNYWOOD:Ban Taba Bude Facebook Ba Amma Wasu Na Amfani Da Sunana Don Bata Min Suna-Inji Sadiya Gyale

                Abinda Masu Yada Labaran Karya Keyi Yana Damuna-Inji Sadiya Gyale Marubuci:Haruna Sp Dansadau Fitacciyar Jarumar fina finan hausa na kannywood Sadiya Gyale,tace masu yin amfani da sunanta wajen yada jita jita akan labaran karya  suna matukar bata mata rai. Ta bayyana haka ne a shirin ra’ayi riga na BBC hausa wanda aka gabatar ranar […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme