MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: Hausa Films

Sashen Kannywood Hausa Films da zaka iya kallon Sabbanin Hausa Films da labaran Hausa films daga Kannywood

DANDALIN KANNYWOOD: Ku Kalli Kyawawan Hotunan Jaruma Hannatu Bashir Na Murnar Zagayowar Ranar haihuwarta

DANDALIN KANNYWOOD: Ku Kalli Kyawawan Hotunan Jaruma Hannatu Bashir Na Murnar Zagayowar Ranar haihuwarta Marubuci:Haruna Sp Dansadau Fitacciyar jarumar fina finan hausa Hannatu Bashir wadda akafi sani da Hanan African Actress ta baje kolin sabbbin hotunanta a shafinta na Instagram a dai dai lokacin da take murnar zagayowar ranar haihuwarta. Ga Hotunan nan kamar haka

DANDALIN KANNYWOOD: A Karon Farko An Samu Mace’Yar Fim Data Fito Takarar Gwamnar Kano-Karanta Kaji

Dandalin Kannywood: A Karon Farko Mace ‘Yar Fim Ta Fito Takarar Kujerar Gwamnar Kano Jarumar kannywood Fati D,Isah wadda akafi sani da Fati D.Asirka ta fito takarar gwamnar kano a karkashin tutar jam’iyyar RP,ta kuma bayyana dalilinta na shiga siyasa da kuma kudirinta ga masana’antar kannywood dama jahar kano baki daya. A hirarta da jaridar […]

DANDALIN KANNYWOOD: Ku Kalli Zafafan Hotunan Nafisa Abdullahi Da Sukayi Fice Acikin Satin Nan

Dandalin Kannywood: Ku Kalli Zafafan Hotunan Nafisa Abdullahi Da Sukayi Fice Acikin Satin Nan Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda muka jaruma Nafisa Abdullahi tana daya daga matan kannywood da tauraruwar su take haskawa,duk da cewa jaruma ta rage fitowa sosai a fina finai amma hakan bai sa   tauraruwarta dusashewa ba Yauma jaruma ta watso wasu […]

KARANTA KAJI: Zahraddeen Sani Ya Maka Ummi Zee Zee Kara ‘Yan Sanda Na Nemanta Ruwa Ajallo

Dandalin Kannywood: Zahraddeen Sani Ya Baza ‘Yan Sanda Neman Ummi Zee Zee Ruwa A Jallo. A Yanzu haka rundunar ‘yansandan Nijeriya na farautar tsohuwar jarumar fina finan kannywood Umme zee zee sakamakon kararta da shahararen jarumin kannywood Zahrraddeen Sani ya shigar saboda tuhumarta da yake da yunkurin bata masa suna. Jaridar Premium Times ta ruwaito […]

KARANTA KAJI: Karshen Magana Nafisa Abdullahi Ta Bayyana Cewa Babu Wata Gaba Tsakaninta Da Jaruma Hadiza Gaborn

  Gaskiyar magana: Babu wata gaba tsakanina da Hadiza Gabon – Nafisa Abdullahi Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa babu wata gaba tsakaninta da kowanne jarumi ko jaruma a masana’antarsu ta fim Yar wasan fim din Hausan ta yi karin haske kan dangantakarta da jaruma Hadiza Gabo, wadda kowa ya san cewa akwai sabani a tsakaninsu […]

KARANTA KAJI: Wah Bashir Chiroki Ya Taimaka Lokacin Da Tauraruwarsa Ke Haskawa A Kannywood-Inji Ali Nuhu

Babu Wani Dake Kannywoood Da Zai Taimakawa Chiroki Sai Idan Yadawo Masana’antar Ya Sasanta Da Masu Shirya Fina Finai-Inji Ali Nuhu Ali Nuhu ya kalubalanci wani ma amfani da shafin twitter cewa ya bayyana masa mutanen da abokin sana’arsa Bashir Bala,wanda akafi sani da Chiroki ya tallafawa lokacin da tauraruwarsa ke haskawa a fagen wasan […]

KARANTA KAJI: Abubuwa 7 Da Suka Sa Ali Nuhu Ya Chancanci Zama Jagoran Kannywood-Inji Maje El’Hajej Hotoro

Dandalin Kannywood: Abubuwa 7 Da Suka Sa Ali Nuhu Ya Chancanci Zama Sarki A Masana’antar Kannywood Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren marubucin nan da yaga jiya uaga yau a harkar rubutun labaran littafan Hausa da mujallu dama fina finai Maje Elhajej Hotoro ya wallafa wata budaddiyar wasikar taya murna ga Jarumi Ali Nuhu da cika shekaru […]

KARANTA KAJI: Fitacciyar Jaruma Jamila Nagudu Ta Musanta Zancen Aurenta Da Sakataren APC Mai Mala Buni

Batun Aurena Da Jamila Nagudu Farfaganda Ce Ta Siyasa, Cewar Sakataren APC, Mai Mala Buni Dan takarar gwamnan jihar Yobe kuma sakataren jam’iyyar APC na kasa, Alhaji Mai Mala Buni ya karyata jita-jitar da ake ta yadawa a wasu kakafun sadarwa na bogi cewa zai auri fitacciyar jarumar finafinan Hausa, wato Jamila Nagudu. Mai Mala […]

SIYASA RIGA: Ra’ayina Ne Yasa Nayiwa PDP Waka Daga Buhari Har Atiku Babu Wanda Nataba Cin Kwandalar Sa-Inji Nura M Inuwa

SIYASA RIGA: Ra’ayina Ne Yasa Nayiwa PDP Waka Daga Buhari Har Atiku Babu Wanda Nataba Cin Kwandalar Sa-Inji Nura M Inuwa Marubuci:Haruna Sp Dansadau A ‘yan kwanakin nan wata waka ta fita ta hadakar mawaka da suka yiwa tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar dan tallata takarar sa ta neman shugabanci kasa a 2019. Sai […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme