MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: FILM

DANDALIN KANNYWOOD: KUNGIYAR SHIRYA FINA FINAI MOPPAN TA JANYE HUKUNCIN DAKATAR DA RAHAMA SADAU-Karanta Kaji

Rahama Sadau Ta Dawo Harkar Fim Da Cikakken Iko Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta ce ta yafe wa fitacciyar jarumar finafinan Hausa Rahama Sadau dukkan laifukan da ta yi, wadanda suka janyo aka hana ta yin fim. Shugaban hukumar, Isma’ila Na’abba Afakalla, ya shaida cewa, “A shirye muke mu soma tace fina-finan da […]

DANDALIN KANNYWOOD: ALI NUHU YA BAYYANA DALILIN DAYASA YA FARA SHIGA SHIRIN BARKWANCI-Karanta Kaji

Dandalin Kannywood:  Jarumi Ali Nuhu Ya Bayyana Dalilin Dayasa Ya Fara Shiga Shirin Barkwanci A Masana’antar Kannywood Fitaccen jarumin nan, mai bayar da umurni, mai shiryawa da kuma koyar da rawa a masana’antar fina-finan Hausa da ya dade yana haskakawa ya fito ya bayyanawa duniya dalilin da yasa yanzu ya tsunduma sosai cikinharkar fina-finan barkwanci […]

DANDALIN KANNYWOOD: A KARON FARKO FIM DIN RAHAMA SADAU RARIYA YA LASHE KYAUTAR AWARD NA FINA FINAI A SHEKARAR 2017-Karanta Kaji

Rahama Sadau ta yi zarra: Tashin farko, Rariya ya kere ma Mansoor, Dan Kuka da Zinaru a masana’antar Kannywood Fitacciyar jarumar Fim din nan da aka sallama daga Kannywood, Rahama Sadau ta kafa tarihi, inda tashin farko, Fim din yayi suna tare da karbuwa a masana’antar Kannywood. Jaridar Pulse ta ruwaito Fim din na Rariya […]

DANDALIN KANNYWOOD: NA FARA WAKA NE SABODA SOYAYYA-inji Mawaki Umar M.Shareef

Dandalin Kannywood: Na Fara Waka Ne Saboda Soyayya-Inji Mawaki Umar M.Shareef Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren mawaki kuma sabon jarumi wato Umar M.Shareef ya bayyana babban dalilin musabbin fara shigar sa harkar waka . Mutane da dama dai sunfi ganin mawakin amatsayin wanda yafi kwarewa sosai a fannin wakokin soyayya,inda wasu har suke danganta iyawar sa […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme