MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: FILM

RONALDO ZAI FARA SHIRIN FIM

RONALDO ZAI FARA FITOWA A SHIRIN FIM Shahararren dan wasan kwallon kafa,Cristiano Ronaldo ya wallafa a shafinsa na sada zumunta cewa,yana gaf da zama mashiryin fim. A wannan karon,dan wasan wanda tuni tauraruwarsa ta haska a fannoni kamar su kwallon kafa,siyar da tufafi da kuma kasuwanci,zai rungumi sana’ar shirya fina-finai masu babuka wato Series a […]

DANDALIN KANNYWOOD: KASUWAR HAUSA FIM TA FADI WARWAS SABODA YAWAN HASKAWA A GIDAJEN KALLO NA SINIMA-Inji Kananan ‘Yan Kasuwa

Mun Daina Cinikin Kaset Sosai Saboda Yawan Haskawa A Gidajen Sinima-Inji Kananan ‘Yan Kasuwa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda majiyarmu ta Dandalin Mujallarmu,keda labari daga cibiyar masana’antar fina finai ta kano da wasu kananan ‘yan kasuwa dake sana’ar saida kaset a garin kano da kewaye. Su dai wadannan kananan ‘yan kasuwa sunyi korafi ne game da […]

DANDALIN KANNYWOOD: JARUMI ADAM ZANGO YA GARGADI DARAKTOCI MASU ZALUNTAR KANANAN JARUMI A MASANA’ANTAR SHIRYA FINA FINAN HAUSA-Karanta Kaji

INA KIRA GA MANYAN DARAKTOCI DA FURODUSA DAMU DAINA ZALUNTAR KANANAN JARUMAI MASU TASOWA A WAJEN AIKI-Inji Adam Zango A Yau wasu daga cikin Jarumai MAZA da MATA tsofaffi da manya da kananan da wani bangare na Maaikata a kannywood. Suka kai kara da kukan wasu manyan producers da kananan su.! Gurin Hukumar tace fina-finai. […]

KO MIYE DALILI: TSOHUWAR JARUMA FATI MUHAMMED TAYI ALKAWARIN AURE TA NA GABA SAI TA AURE MALAMIN ADDININ ISLAMA-Karanta Kaji

Na Dauki Alkawarin Aure Na Gaba Saina Aure Malamin Addinin Islama-Inji Tsohuwar Haruna Fati Muhammad. Sanannar jarumar nan a da ta wasannin fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood a shekarun baya watau Fati Muhammad ta bayyana aniyar ta na auren wani fitaccen malamin addinin Islama mai suna Mallam Datti Assalafi. Jarumar ta bayyana hakan ne a […]

DANDALIN KANNYWOOD: HARKAR FIM YANZU MUKA FARA, KONA SAKE YIN SABON AURE BAZAN DAINA BA-Inji Jaruma Khadeeja Mustapha

Harkar Fim Yanzu Muka Sake Sabon Zama, Ko Na Sake Aure Zan Cigaba-khadijath Mustapha.     Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood watau Khadija Mustapha ta bayyana cewa tana da burin cigaba da harkar fim ko da tayi aure a nan gaba. Jarumar dai ta bayyana hakan ne a cikin wata hira da […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme