MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: DANDALIN SOYAYYA

KARANTA KAJI: LABARIN SOYAYYAR AMEER DA AMEERAH LABARI MAI CIKE DA TAUSAYI DA SADAUKARWA TA MASOYA

Assalamu’alaikum Abokaina Ga Wani Sabon Labarin Soyayya Mai Suna “AMEER DA AMEERAH. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. LABARIN SOYAYYAR AMEER DA AMEERAH. Ameerah yarinya ce kyakkyawa son kowa kimanin yar shekara 18 a duniya. Sai dai kuma Ameerah makauniya ce bata gani, ta rasa idanuwan tane sanadiyyar hadarin mota lokacin tana karama. Ameer ya fara soyayya da […]

KARANTA KAJI: LABARIN HALLACIN UWA,RAYUWAR SULTAN DA MAHAIFIYAR SA

Assalamu’alaikum Abokaina Ga wani Sabon Labari Maisuna “HALACCIN UWA” Marubuci:Haruna Sp Dansadau LABARIN SULTAN DA MAHAIFIYAR SA. Sultan dai maraya ne,mahaifinsa ya rasu tun yana cikin mahaifiyar sa. Bayan haka kuma mahaifan sultan talakawa ne ma zauna wani karamin kauye maisuna kalgo. Bayan mutuwar mahaifin sultan aka haifi shi. Watarana mahaifiyar sultan tana cikin damuwa […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme