MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: BIRNIN NISHADI

MUSHA DARIYA TSOHUWA DA DAN ACABA

Wata tsohuwace tahau mashin din wani dan achaba zaikaita unguwa inda zaikaita naira arba’in ne a ke kaiwa tace yataimaka naira ashirin ne gareta yace tahau bakomi ke tsohuwa dakika hau mashin kikaji anata tsula wuta dake saitarasa inda zata rike dan karta fado kawai taji wasu marikai guda biyu daga kasa ashe siginonine tsohuwarnanko […]

BIRNIN NISHADI: AMARYAR FARKO

Wani mutum ne ya yi sabuwar amarya, Bayan kwana biyu sai su ka gamu da abokan shi, su ka tambayeshi “Bala ya amarya?”, sai ya ce “kai ai ni ana cewa mata tara suke basu cika goma ba amma ni tawa matar ta cika goma cif, dan matata ita muslimatin, muminatin, kanitatin, sadikatin, sa’imatin kai […]

JIGO part1

mosaya zanso kusani cewa soyayya sirrine. hakika bame iya sanin illanta batare da yayi tartibi da ita ba bugu da kari bazai taba sanin dadin taba koda yanayinta har sai ya samu mai sansa. zanso nayi tambaya gareku maza da mata. saidai (kash) ba lallai bane nasamu amsar daga gare ku duk dadai nasan kun […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme