MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: ADDINI

Shafin Addini

AN SHAWARCI AL-UMMAR MUSULMI DASU DAGE DA IBADA DA KUMA YIWA KASA ADDU’O’IN SAMUN ZAMAN LAFIYA CIKIN WANNAN WATA NA RAMADAN

watan ramadan

AN SHAWARCI AL-UMMAR MUSULMI DASU DAGE DA IBADA DA KUMA YIWA KASA ADDU’O’IN SAMUN ZAMAN LAFIYA CIKIN WANNAN WATAN RAMADAN Daga Auwal M. Kura 18/05/2018 Anyi Kira Ga Al-ummar Musulmi Dasu Dage Gurin Gabatar Da Ibada Cikin Wannan Wata Mai Al-farma Na Ramadan, Wannan Kira Ya Fito Daga Bakin Daya Daga Cikin Matasa Kuma Dan […]

ZA’A GINA CUCINA A SAUDIYA

WATA SABUWA: ZA A GINA COCINA A SAUDIYA #JaridarTarayya Kafafan yada labarai na Masar sun rawaito cewa,shugabannin kasa mai tsarki sun kulla wata yarjejeniya da takwaroninsu na fadar Vatican da zummar gina cocina a Saudiyya don mabiya addinin Kirista shiyyar Katolika da ke kasar. An sanar da cewa shugabannin na Saudiyya sun dauki wannan matakin […]

KARANAT KAJI: INGANTACCIYAR LAFIYA DA SALLOLI 5 NA YINI KE SAMARWA A JIKIN DAN ADAM A KOWACE RANA

SALLOLI BIYAR NA YINI SUNA KARA LAFIYA MAI INGANCI GA JIKIN DAN ADAM.  Marubuci:Haruna Sp Dansadau Hakika Salloli biyar da mukeyi ayini a kowace suna  karawa dan Adam lafiya  da kuma kara  bude  masa  kofofin samu, bayan  ladar  da zai samu. Sannan  kuma  Suna  karawa mutum  kusanci  gun  Allah da tsoronsa.   1- sallar Asubah: […]

MA’AURATA: INA SAN MIJINA AMMA NA KASA BARI SADUWA TA SHIGA TSAKANIN MU SABODA TSARON KANJAMAU-Inji Wata Matar Aure

Naki Saduwa Da Mijina Nane Saboda Tsoron Kanjamau – Wata Matar Aure Ta Shaidawa Kotu Daga Auwal M Kura 10/1/2018 Wata Mata Mai SunaBayonle Bamidele, A Ranar Talata 9/1/2018 Ta Bayyanawa Wata kotu Dake Idi-Ogungun Agodi,a Ibadan,Cewa Tana Kin Amincewa Da Mijinta Saduwa Da Ita Ne Saboda Tsoron Ta Dauki Cutar Kanjamau, Hakan Na Kunshe […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme