MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: ADDINI

Shafin Addini

Manzo Muhammad Al-Habib ɗan ʿAbdullahi (Sallallahu ʿAlaihi wa Sallam).

Muhammad Larabci ﻣﺤﻤﺪ ; Annabin Allah ne kuma ɗan aiken Allah. Allah Ya aiko shi domin ya tabbatar da addinin da Annabawan da auka gabace shi suka koyar, Kamar Annabi Ibrahim da Annabi Musa da Annabi Isah da dukkannin sauran Annabawan Allah (tsira da amincin Allah ya kara tabbata a gare su) Annabi Muhammad (s.a.w) shine cikamakon Annabawa, wato Annabin karshe wanda daga kansa babu wani annabin Allah.

HUKUNCE-HUKUNCEN LAYYAH A MUSULUNCI.

A nan akwai mas’aloli biyar kamar haka: Mas’alar farko: Bayani kan “layyah”, hukuncinta da dalilan shar’anta ta, tare da sharuxanta: 1- Bayani akan layyah: Layyah – a harshen larabci – Shine:bYanka abun layya a lokacin walaha. A shari’ar Musulunci kuma Itace: Abun da ake yankawa na raquma da shanu, awaki da tumaki, don neman kusantar […]

AYATUSH SHIFA’I (AYOYIN SAMUN WARAKA)

AYATUSH SHIFA'I

Wadannan sune ayoyin da ake kira AYATUSH SHIFA’I (Ayoyin Waraka) wadanda kullum Zauren Fiqhu yake bada shawarar cewa Mutane su rika amfani dasu acikin sha’anin Magungunan Musulunci. Duk wanda yake fama da wata jinya acikin jikinsa zai iya karantasu ya tofa acikin ruwa sannan ya rika sha, da kuma shafawa ajikinsa. In sha Allahu Za’a […]

KARANTA KAJI: Manzon Allah (SAW) yace “mutane uku Allah ba zai yi magana dasu ba ranar tashin kiyama Uku da Allah bazai magana dasu ba Ranar tashin Alkiyama

Mutane Uku da Allah bazai magana dasu ba Ranar tashin Alkiyama Manzon Allah (SAW) yace “mutane uku Allah ba zai yi magana dasu ba ranar tashin kiyama, ba kuma zai tsarkake su ba, ba ma zai dube su ba, kuma azaba mai radadi ta tabbata gare su, wadannan kuwa sune: Tsoho mazinaci , da mai […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme