MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

SAURARI WAKAR DA AKAYIWA RARARA KAN CINYE MILIYAN DARI TA MAWAKA

ANYIWA MAWAKI RARARA WAKA KAN CINYE NAIRA MILIYAN DARI TA KUNGIYAR MAWAKA

DAGA AUWAL M KURA

Biyo Bayan Ikirarin Da Fitattacen Mawakin Nan Dauda Kahutu Rara Yayi Nacewa Babu Wani Mawaki Dazai Iyya Masa Raddi Game Da Zargin Da Akeyi Masa Na Handame Naira Milyan Dari Ta Mawaka.

Sai Dai A Jiya 2/06/2018 Sabuwar Waka Tafito Wacce Akayiwa Mawakin Kacakaca Ciki, Ga Kadan Daga Cikin Baitin Wakar,

DUBA KAGA: DANDALIN KANNYWOOD:KARANTA KAJI DALILIN RABUWAR RARARA DA BABAN CINEDU

Rarara Ya cinye Milyan Dari Yaje Kahutu Ya Gina Filing Kwallo , Efcc Ga Barawo Ku Kamoshi , Kuyi Ihu Bararwo ,Kutare Kutare Bera Ya Cinye Milyan Dari, Kutare Kutare Kafin Ya Baiwa Mata, Kudinmu Bamu Yafe Maka Ba Kolo Allah Ya Isa, Kolo Allah Ya Isa,

Kadan Ke Nan Daga Cikin Baitukan Wakar

A madadin daukacin ma’aikatan Mujallarmu da wakilan mu na ko ina a fadin Duniya da ma wasu jama’a da ke turo mana labarai domin ganin cigaban fadada ayyukan shafin watsa labarai na Mujallarmu.

Shafin Mujallarmu da dauke da mabiya sama da dubu dari Biyu (200,000) a kowane wata da suke shiga sashen labaran mu domin duba abubuwan da Duniya ke ciki a kowace rana.

mu na kira ga daukacin jama’a da su bamu shawarwari domin ganin lamuran mu sun inganta.

Allah taimake mu baki daya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Mujallarmu.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Instagram: https://instagram.com/mujallarmu

Facebook: https://facebook.com/mujallarmu

Twitter: https://twitter.com/mujallarmu

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: [email protected]

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-06-04 — 11:28 am

1 Comment

Add a Comment
  1. kabeer sani musa

    yaci kudai mawaka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme