MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

MUSHA DARIYA TSOHUWA DA DAN ACABA

Wata tsohuwace tahau mashin din wani dan achaba zaikaita unguwa inda zaikaita naira arba’in ne a ke kaiwa tace yataimaka naira ashirin ne gareta yace tahau bakomi ke tsohuwa dakika hau mashin kikaji anata tsula wuta dake saitarasa inda zata rike dan karta fado kawai taji wasu marikai guda biyu daga kasa ashe siginonine tsohuwarnanko tarikesu gamgam da taji an kara shiga gargada garam!Garam!

Saita kara makalkale siginoninnan daga karshe dai kamin akaita inda zata sauka duk ta kakkarya siginonin mashin dinnan sai da dan achabarnan yakaita bayanta bashi ashirindin saita mika mishi siginonin tace karbi yaro abubuwan rikewar taka basuda kwari!!!Dan achabarnan yayi shiru yanakallon tsohuwarnan.

yarasa abinda zaiyimata yahuce karshe yace todan allah iya taimaka kirikeminsu muje wajan memashindin karya ce dagangannakaryasu saikiyimasa bayanitsohuwa tace bakomi da yadauketa yayita zuba gudu saida yayi tafiyarda ko naira darida hamsin bazata maida tsohuwarnanba sannan ya tsaya yaceta sauka bayan tasauka yakalleta yace yarbanza kudin siginata yaja mashindinshi yatafi yabar tsohuwanan tsohuwa tafashe dakuka tace allah yaisa yaro kwarankwatsa naira goma taragemin

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2017-11-21 — 1:18 pm

1 Comment

Add a Comment
  1. Assalamu alaikum

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme