MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

MA’AURATA: INA SAN MIJINA AMMA NA KASA BARI SADUWA TA SHIGA TSAKANIN MU SABODA TSARON KANJAMAU-Inji Wata Matar Aure

Naki Saduwa Da Mijina Nane Saboda Tsoron Kanjamau – Wata Matar Aure Ta Shaidawa Kotu

Daga Auwal M Kura

10/1/2018


Wata Mata Mai SunaBayonle Bamidele, A Ranar Talata 9/1/2018 Ta Bayyanawa Wata kotu Dake Idi-Ogungun Agodi,a Ibadan,Cewa Tana Kin Amincewa Da Mijinta Saduwa Da Ita Ne Saboda Tsoron Ta Dauki Cutar Kanjamau,

Hakan Na Kunshe ne Cikin Jawabin Da Matar Tayiwa Kotun Baya Da Mijin Nata Adeyemi Bamidele Yanemi Kotun Ta Raba Auren

Ta Kara Da Cewa Mijinata Mutum Ne Mai Yawan Neman Mata Sau Sayawa Har Gida Suke biyoshi , Kuma Tayi Iyya Kokarinta Don Ganin Ta Hanashi Amma Yaki Hanuw ,Shiyasa Duk lokacin Daya Zo Kusantarta Take Kin Yarda Domin Kuwa Bata Yarda Da Lafiyarsa Ba Kuma Ita tana Tsoron ta Dauki Cutar Kanjamau,, Inji Matar

Anashi Bangaren Mijin Daya Nemi A Raba Auren Nasu Ya Shedawa Kotun Cewa ” Yau Shekarar mu Takwas Da Aure Amma A Duk lokacin Dana Nuna Sha’awata Domin Biyan Bukata Da Ita A Matsayin Matata Saita Ki Yarda Wani Lokacin Ma Har Kokari Kasheni Takeyi Ga Duka , Kuma Ace Yau Aure Shekara Takwas Amma Babu Ko Haihuwa Daya To Meye Amfanin Auren Tunda Dama Ni nayi Aure ne Domin Biyan Bukatata Sannan Kuma Na Samu Iyyali , Shiyasa Kawai Na Fiso A Rabamu , Inji Mijin

A Karshe Dai Shugaban , Chief Mukaila Balogun Ya Raba Auren Inda Ya Nemi Mijin Daya Biya Matar Dubu Biyar Domin Ta kwashe Kayanta Sannan Ya Gargadesu Da Gujewa Tashin Tashina Yayin Kwashe Kayan

Ko Meke Kawo Hakan Tsakanin Ma’aurata?

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-01-10 — 3:15 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme