MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KO KASAN ABUBUWA TARA DA SUKE KUNSHE DA RAYUWA?

Rayuwar Duniya Tana Kunshe da Abubuwa Akalla Tara 9:
*(1) FARIN CIKI
*(2) BAKIN CIKI
*(3) HADUWA
*(4) RABUWA
*(5) SAMU
*(6) RASHI
*(7) LAFIYA
*(8) CIWO
*(9) MUTUWA
Annabin Muhammad (S.A.W.) Ya Horemu Da Muyi hakuri Da Duk Wanda Mukayi Karo dashi, domin ba zai Dauwama Ba, Zai Wuce

Allah Ya Kara Mana HAKURI

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-04-21 — 4:36 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme