MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI: SIRRIN DAUKAKA 15 A ADDININ MUSULUNCI

Ga kadan daga cikin “SIRRIN DAUKAKA ” da Abubuwan da ke kawo daukaka a musulunce sune:

1.Riko da littafin Allah..

2.Bin Sunnar Manzon Allah SAW..

3. Nisanta da zunubai..

4.barin Zalunci..

5.takaituwa akan halal..

6. Yawan ambaton Allah…

7.kiyaye Farillai..

8.yawaita adduoi gun ambaton Allah.

9.gujewa haram.

10.yawan yin sallolin nafila musamman da tsakiyar dare.

11.yawan yin salati ga annabi Muhammad s.a.w..

12.bin iyaye.

13.yin hakuri ga abunda kake neman daukaka akai.

14.barin wulakanta mutane.

15.yawan godiya ga Allah a duk halin daka tsinci kanka aciki…

ammah mu sani Allah yana daukaka duk Wanda yaso ne a duniya kuma kafin a samu daukaka sai an dage da yin addu’o’i haka bayan an samu ma sai an cigaba da yin adduoi dan annabi Muhammad s.a.w yace ko wace daukaka tana tare da hassada shiyasa ya zama dole a rika yin addu’a kafin a samu daukaka haka bayan an samu ma sai an cigaba da adduar in ba haka ba makiya suna iya dakushe Daukakar ta hanyar sihiri ko asiri ko tsafi ko baki.subhallah! Allah ka mana tsari daga sharrin yan hassada amin

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2017-11-12 — 9:27 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme