MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI MUTANE UKU DA ALLAH ZAIYI FUSHI DASU,KUMA BAZAI DUBE SU DA RAHAMAR SA BA GOBE KIYAMA.

KARANTA KAJI MUTANE UKU DA ALLAH ZAIYI FUSHI DASU,KUMA BAZAI DUBE SU DA RAHAMAR SA BA GOBE KIYAMA.

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Annabi Muhammad Salllahu alaihin wassalam yace tabbas akwai mutane uku da Allah zaiyi fushi dasu kuma kwata kwata bazai dube su da rahamar sa ba a ranar tsayuwa wato ranar alkiyima.

Sannan zasu karbi hukunci mai tsananin gaskeee..

 

Mutanen sune kamar haka:-

  1. Tsoho Mai Shan Giya Da Aikata Zina, Dattijon daya tsofa har yakai yana dogara sanda idan zaiyi tafiya,amma kuma yana aikata aikin assha, Zina da shan giya.
  2. Shugaba ko sarki Makaryaci Shugaba da dubban jama’a suka zaba don yayi masu aiki da adalci,amma ya kasance babban makaryaci akoda yaushe babu kalmar da zata fito daga bakin sa daga karya sai yaudarar al’ummar sa.
  3. Talaka Mai Girman Kai Da Alfahari, Mutumin daya kasance talaka ne amma bai da aikin yi acikin al’ummar sai nuna tinkaho da yawan alfahari yana wuce iyakar da Allah ya ajiye sa.

Allah Ka Tsare Daga Cikin Wadannan Mutane Amee.

Ku Cigaba Da bibiyar Shafin Dandalin Mujallarmu Don Samun Ingantattun Labarai Daga Nan Gida Najeriya Da Sauran Kasashen Ketare.

Domin Kallon Sababbin fina finan Hausa Cikin sauka sai kuyi downloading App na Mujallarmu Tv a nan:
Download Mujallarmu TV (1488 downloads)

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-06-12 — 1:39 am

1 Comment

Add a Comment
  1. Allah yasa mudace da rahamarsa ameen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme