MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI: Manzon Allah (SAW) yace “mutane uku Allah ba zai yi magana dasu ba ranar tashin kiyama Uku da Allah bazai magana dasu ba Ranar tashin Alkiyama

Mutane Uku da Allah bazai magana dasu ba Ranar tashin Alkiyama
Manzon Allah (SAW) yace “mutane uku Allah ba zai yi magana dasu ba ranar tashin kiyama, ba kuma zai tsarkake su ba, ba ma zai dube su ba, kuma azaba mai radadi ta tabbata gare su, wadannan kuwa sune: Tsoho mazinaci , da mai mulki (Shugaba makaryaci, da kuma talaka mai girman kai”.
Ya Allah kasa mu gane gaskiya ka bamu ikon binta. Mudage wajen yada wannan hadisi domin tunatar da yan uwa

 

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-05-21 — 5:01 am
MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme