KARANTA KAJI: MANYAN LIKITOCI GUDA 11 DA BABU KAMAR SU A FADIN DUNIYA

LIKITOCIN GASKIYA A DUNIYA GUDA 11.


Bincike ya nuna cewa Manyan likitocin duniya
guda 11 ne.
1- Al-Qur’ani
2- Yawan shan ruwa
3- Bacci wadatacce da dare
4- Iska mai kyau
5- Tafiyar rabin awa a kasa kullum
6- Abinci mai gina jiki madaidaici
7- Hasken rana
8- Zuma
9- Habbatus Saudah
10- Yarda da kaddara mai kyau ko mara kyau
11- Furta La’ilaha illallah.
QARIN BAYANI:
Idan kayi zargin kanka kace (Astagfirullah)
Kaji radadi? (Alhamdulillahi)
Kayi mamaki? (Subhanallah)
Kayi farin ciki? (Salatin Annabi S. A.W)
Kayi bakin ciki? (Innalillahi wa inna ilaihi rajiun
Ka karya sammun idonka? (Masha Allah
Tabarakallah)
Ka fara komai da (Bismillahi)
Ka rufe komai da (Alhamdulillahi)
Ina rokon Allah ya yarda da ni daku,Ameen

This website uses cookies.