MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI: ILLAR MACE TA SAKA HOTO A PROFILE DIN TA (DP)

                  ILLAR MACE TA SAKA HOTO A PROFILE ( dp )
Yan uwana mata muji tsoron Allah mu sani addinin musulunci ya mana gata ya kyautata mana rayuwar, mu kuma ya kamata mu karbi wannan kyautatawa da musulunci yaxo mana da ita.

Wadannan hanyoyin sadarwan da yanxu aka kawo mana wlh illar su tafi amfanin su yawa musamman ga yan mata da samari, amma duk da haka akwai wadanda suka kebance kansu suka dauki wannan hanyar hanyar da’awah a garesu, muna musu addu’ar Allah ya saka musu da alheri.

Idan kika saka hotonki a profile baki san adadin maxan da xasu gani, ba wani xai iya yin savin a wayar shi yaje ya bata hoton ya bata miki suna wanda Allah kadai yasan iya inda hoton ki xai tsaya.
Wani mutumin banxa ne kina chattin dashi ne kawai amma baki san halinshi ba. muna gani yanda a fcbk suke yiwa yan mata wlknc su rubuta a jikin
hoton budurwa IN DA ME SONTA YAMIN MAGANA, yanxu idan wani dan uwanki yaga wannan hoton ko ke kanki kika gani wane irin bakin ciki xaki ji.

Idan har ke me shawa’awar saka
hotonki a profile ne to ki saka hoto me mutunci wanda rashin sakawan ma shi yafi alheri
Galibi hoton da muke sakawa wlh basu dace ba wata xaka ga ta saka hoto kirjinta a waje tayi dinkin banxa wanda ko yayanta bai dace yaga wannan hoton ba amma sai ta sakawa katti suna gani

Wata kuma tsayuwar da xata yi a hoton ma kanshi bai dace ba, wata sai ta kwankwatsa kwalliya yanda kasan aljana sannan ta dauki hoton kuma ta saka a profile.

Me xai hana samari ba xasu rinka shiga wani hali ba, kuma ko shedanun mata ne suka ga hotonki suka ga kin musu daga nan xasu fara bibiyar ki gashi nan yanxu yanda abubuwan barna suke kara yawaita a social ntwrk.

Wlh akwa wacce sanadiyyar saka hoto a profile auranta ya mutu mijinne yaga hoton a fcbk wani yana cewa ga matar da xai aura

Wata kuma kaxafi aka mata yan lesbian grp ne suka dauki hotonta aka canja mata kayan jikinta aka hada hotonta dana wata yar lesbian din suka rinka watsa hoton suna cewa ga wadannan xasuyi aure.

Har hoto ya iso gareta tayita kuka wanda kukan ba amfani
Wata tana saka hoto a dp ne saboda a gani ace tayi kyau nasan in an yabi mutum yana jin dadi amma me xai hana in kinyi kwalliyar ki ki dauki hoton ki turawa grp dinku n

(Visited 2 times, 1 visits today)
Updated: 2017-09-23 — 9:49 am

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme