KARANAT KAJI: INGANTACCIYAR LAFIYA DA SALLOLI 5 NA YINI KE SAMARWA A JIKIN DAN ADAM A KOWACE RANA

SALLOLI BIYAR NA YINI SUNA KARA LAFIYA MAI INGANCI GA JIKIN DAN ADAM.

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Hakika Salloli biyar da mukeyi ayini a kowace suna  karawa dan Adam lafiya  da kuma kara  bude  masa  kofofin samu, bayan  ladar  da zai samu.

Sannan  kuma  Suna  karawa mutum  kusanci  gun  Allah da tsoronsa.

1- sallar Asubah: tana karawa mutum kyan hali da kyan fuska.

2- sallar Zuhur: tana kara budewa mutum kofofin samu.

3- sallar Asari: tana kara lafiya  ingantacciya a jikin mutum.

4- sallar Magrib: tana rigewa mutum fargaba da damuwa a zuciya.

5- sallar Isha’i: tana sa mutum bacci  maidadi  cikin amincin Allah.

Allah kabamu ikon juriya  da jajircewa wajen yawaita ibadun Allah don neman  tsira da lafiya  ingantacciya.

This website uses cookies.