MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KADA KI YARDA KI ZAMAN CIKIN MATAN DA BAZA SU JI KAMSHIN ALJANNA BA

NAYI KARO DA WANI HADISI DA YA SA NAKE TSORATARWA MATAN ZAMANI KARSHEN SU DOMIN IRIN SHIGA DA SUKE.

Assalamu alaikum,

Da farko zan fara da neman gafarar ubangiji domin kowane Dan Adam mai laifine ne musamman a irin wannan lokaci.

Ya Allah kasa mu cika da imani Sannan kuma ka bamu ikon fin karfin zuciyarmu. Amin

Nayi Karo da wani Waazi inda MAL. Yake bayani Akan illar bayyana tsiraici da Mata sukeyi.
Manzon Allah (SAW) yace duk macen take fidda tsiraicin ta bazata ji kamshin Aljanna Ba.
Na Dade Ina nazarin wannan Hadisin ina alakantashi da wannan zamani da muke.
Allah ka tsirar damu daga azabarka.

Amen Ya Rabb

Updated: 2018-01-26 — 9:39 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme