MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

FALALAR DAKE CIKIN SADUWA(JIMA’I) TSAKANIN MA’AURATA

LADAN DA AKE SAMU BAYAN AN GAMA SADUWA DA
IYALI (Jima’i)

An ruwaito cikin littafin shifa’u sudur” cewa Annabi
(SAW) yace idan mace ta shiga cikin shaanin hidimar
mijinta ko tayi kwalliya domin neman yardar sa.
ALLAH (SWT) zai rubuta mata lada guda goma kuma ya d

aukaka mata darajarta idan mijinta ya kirata tayimasa biyayya har ta dauki ciki zata kasance tanada ladan mai yin azumi da salloli dare kullum a wajen daukaka kalmar ALLAH wato jihadi”.

A’isha(RA) tace hakika an baiwa mata alheri masu yawa to menene ku agareku maza?
Sai annabi(SAW) yayi
dariya yace “Babu wani mutum da ya riki hannun matarsa da nufin yin jima’i da ita sai ALLAH(SWT) yarubuta masa kyawawn ayyuka guda biyar idan yahada wuya da ita yanada lada guda goma idan ya
sumbacceta (kiss) yanada lada guda ashirin idan ya sadu da ita ALLAH (SWT) zai bashi ladan da yafi duniya da abunda yake cikinta idan yatashi domin yin wankan (janaba) ruwan wankan bai gudanaba a wani bangaren jikinsa sai an shafe zunubansa a kuma daukaka masa darajarsa.

KARANTA KAJI: SIRRIN ZAMA DA MIJI
Ana bashi ladan abinda yafi duniya harda abinda ke cikinta saboda wannan wankan da yayi kuma ALLAH (SWT) yana
yima mala’ikunsa kirari yana cewa
((‘ku dubi bawanaacikin dare mai sanyi yana wankan janaba ya
sakankance nine Ubangijinsa” to ina shaida muku na gafarta masa ”)).

ALLAH KA BAMU IKON SADUWA DA MATANMU NA SUNNA

Tura ma masu aure damin suma susamu lada kaima kasamu lada nima nasamu lada.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2018-06-07 — 3:18 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme