MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

BAYAN WUYA SAI DADI: KARANTA KAJI ABUBUWA 4 DA DAN ADAM KE FAMA DASU A DUNIYA DA BABU A GIDAN ALJANNA

 Hakika Allah shine kadai mafi girma da daukaka da baida abokin tarayya

So Dayawa mutane suna ganin wahalar ibada da aikita aikin alkhairi bayan kuma Allah yayi alkawarin zai saka muna da gida dake dauke da jindadi na har abada wato gidan aljannah.

Rashin lafiya da muke gani wata jarabta ce ta duniya da ALLAH yake saukar wa bayin sa don gwada imanin su,sannan azakalika duk wata wahala da masifa a duniya tana da karshe amma idan kayi aiki nagari.

Hakika akwai abubuwa hudu da dan adam yake fama dasu anan gidan duniya komai jindadin sa kuma komai tarin dukiyar sa,sai dai kuma Allah yayi muna tanadin wani gida da babu baki ciki,ko damuwa da rashin lafiya balle wata masifa acikin sa,SHINE GIDAN ALJANNAH.

ADUNIYA AKWAI:

1-RASHIN LAFIYA

2-DAMUWA

3-MASIFA

4-BAKIN CIKI

A LLJANNAH BABU WADANNAN ABUBUWAN.

1-RASHIN LAFIYA

2-DAMUWA

3-BAKIN CIKI

4-MASIFA.

Sai dai akoda yaushe farinciki na har abada mara yankewa,Ya ALLAH ka bamu ikon juriya na ko wace irin wahala a duniya,saboda mu dace da wannan gida na Aljannah,Ameen.

 

 

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Shafin Facebook
Shafin Twitter
Shafin Instagram
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: [email protected]

Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa


Shiga Mujallarmu YouTube channel kayi subscribe domin kallon bidiyo da muka tanadar maka don nishadi da ilimantarwa
Updated: 2017-10-18 — 4:43 pm

2 Comments

Add a Comment
  1. Ameen thumma ameen. Allah ka azurta mu da aljannah firdausy.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme