MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

AN SHAWARCI AL-UMMAR MUSULMI DASU DAGE DA IBADA DA KUMA YIWA KASA ADDU’O’IN SAMUN ZAMAN LAFIYA CIKIN WANNAN WATA NA RAMADAN

AN SHAWARCI AL-UMMAR MUSULMI DASU DAGE DA IBADA DA KUMA YIWA KASA ADDU’O’IN SAMUN ZAMAN LAFIYA CIKIN WANNAN WATAN RAMADAN

Daga Auwal M. Kura
18/05/2018

Anyi Kira Ga Al-ummar Musulmi Dasu Dage Gurin Gabatar Da Ibada Cikin Wannan Wata Mai Al-farma Na Ramadan,

Wannan Kira Ya Fito Daga Bakin Daya Daga Cikin Matasa Kuma Dan Takarar Kujerar Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamar Hukumar Kaduna Ta Kudu, Kwamared Abba Auwal Tahir, Yayin Zantawa Da Wakilnmu a Jahar Kaduna.

Kwamared Abba Auwal Tahir, Ya Kara Da Cewa”Watan Azumi Wata Ne Mai Falala ,Wanda Allah (s w a) Yake yafewa Bayinsa Sannan Yake Karbar Addu’o’insu, Don Haka Yana Da Kyau Madage Da Bauta Da Kuma Addu’o’i Don Kasancewa Cikin Wadan Da Za’ayiwa Yafiya A Wannan Wata Na Ramadan ”

A Karshe Kwamared Abba Auwal Tahir Ya Taya Musulmin Duniya Murnar Ganin Wannan Wata, Sannan Yayi Kira Damu Sanya Najeriya Cikin Addu’o’i Domin Samun Zaman Lafiya Da Arziki Mai Dorewa

Danna nan idan kana neman BIDIYON HAUSA masu ilimantar wa da NIshadantarwa musamman na Zamantakewa tsaknin Ma'aurata:


Domin Kallon Videos namu masu Kayatarwa

Updated: 2018-05-18 — 4:55 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme