MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

ABUBUWA 7 DA YAKAMATA BAWA A WATAN RAMADAN YA KIYAYE SU

hakika zuciya tsokace da bata da al’kibula. dan kuwa ko ina taso zata dora goshinta. dan haka dan adam ka kokarta ganin kafi karfin zuciyar ka. Watan ramadan wata ne mai mutukar falala

dan haka ka nisanci abubuwa kamar haka

  1. ku nisan ci zina
  2. ku nisan ci yi da wani
  3. ku nisan ci cin riba
  4. ku nisan ci fada
  5. ku nisan ci karya
  6. ku nisan ci nune
  7. ku nisan ci zunde

Allah ya bada ikon canzawa amin

(Visited 1 times, 1 visits today)
Updated: 2017-06-05 — 2:48 pm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme