MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

ANYI YUNKURIN JUYIN MULKI A SAUDIYA

An yi yunkurin juyin mulki a Saudiyya

DAUKOWAR : AUWAL M KURA
22/04/2018

Kafafan yada labaran Amurka sun rawaito cewa an yunkurin juyin mulkin a kasar Saudiyya

Kafafan yada labaran Amurka sun rawaito cewa an yunkurin juyin mulkin a kasar Saudiyya

A yayin da aka ji karar fashe-fashen wasu ababe da na bindigogi a gaf da fadar sarkin Saudiyyya,kafafan yada labaran Amurka sun sanar da cewa kwamandan sojojin kasan Saudiyya,Alukas Nepils tare da wasu gungun sojoji sun yi yunkurin hambarar da mulkin sarki Salman.

Wasu majiyoyin sun rawaito cewa magoyan bayan yarima Talal bin Walid ne suka yi yunkurin juyin mulkin.

Haka zalika an tabbatar da cewa jirage sun dinka shawagi a sararin samaniyar Riyadh.

An shaida sarkin Salman bin Abdel Aziz ya nemi mafaka a wani wurin buya,yayin dansa yarima mai jiran gado Muhammad bin Salman ke cikin fada.

Madogara: TRT Hausa

Updated: 2018-04-22 — 2:06 am

1 Comment

  1. Mu'azu Muhammad

    Alhamdu lilLahi

Comments are closed.

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme