MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

TAMBAYOYI 5 DA YA KAMATA SHUGABA BUHARI YA ANSA KAMIN 2019 MUSAMMAN TA 4

Har  ila YAU Jama’a dama na nuna  goyon bayansu a kan Shugaba Muhammad Buhari ganin IRIN jajircewa da yake  akan sha’anin cigaban Kasar nan.

A wannan makon ma an samu wata kungiyar matasan Arewa ta tsakiya  sun Mara basa  baya akan ya nema zarcewa a zabe mai zuwa.

Tambayoyin da ya kamata muyi wa Shugaba Buhari sine

1. Shin zai fito a zabe mai zuwa? Saboda har yanzu jamaa ne kawai  suke maganar zarcewarsa.

2. Shin yaji saukin da zai iya ci gaba da mulki har  zuwa 2023?

3. Wane irin  tadani yayi wa zabe mai zuwa musamman ganin cewa talakawa da dama basa zabe sai Wanda Buhari yace su zaba.

4. Shin 2019 ma sak zamuyi?

5. Shin iyakacin aikin da zaayi wa talakawa kenan?

 

Amsar wannan tambayoyi na wajen Shugaba Buhari INA fatan zai bawa Yan Najeriya ansa cikin lokaci.

Allah karawa baba Buhari lafiya.

Updated: 2017-10-10 — 6:46 am
MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme