MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

SHIN GWAMNATIN TARAYYA TA KASA DAUKAR MATAKI NE AKAN MASU WAWURE DUKIYAR ALUMMMA?

SHIN GWAMNATIN TARAYYA TA KASA DAUKAR MATAKI NE AKAN MASU WAWURE DUKIYAR ALUMMMA?

A yau Ministan yada labarai Lai Muhammad ya kara bayyana cewa Gwamnatin tarayya zata ci gaba da bayyana sunayen barayin Gwamnatin. A wasu makwanni da suka gabata gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana sunayen wasu da ake zargi da satar kudin alumma wanda mafiyawancin su sun kasance yan Jam’iyar Adawa ta PDP. hakan ya janyo hankullan yan Najeriya da dama akan cewa baayi adalci ba domin akwai wasu a Jam’iyar APC da ya kamata ace sunansu ya shigo ciki amma Ministan ya tabbatar da cewa akwai wasu sunayen da zaa ci gaba da wallafawa nan bada jumaawaba.

Abun tambaya anan shine menene dalilin da yasa gwamnatin tarayya bazata iya hukun ta su ba sai dai ta yadda sunayensu?

shin anyi haka ne domin talakawa su hukuntasu da kansu?

Updated: 2018-04-17 — 4:49 pm
MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme