MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

[RAAYI] BABU ADALCI GA KIRAN YAN NAJERIYA DABBOBI DA AISHA BUHARI TAYI

Kwana kin baya Sanata Shehu Sani yayi wani arashi ga wasu yan siyaya inda ya bayyana bacin ransa akan irin yaudarar shugaba Buhari da suke dan Ganin yana jinya.

A cikin bayanin sa ya kira shugaba buhari Zaki ya kuma kira yan Najeriya Dabbobi masu Rauni su kuma Azzaluman yan Siyasa ya kirasu Kura.

A jiya Uwar gidan shugaba Buhari ta fito ta goyi bayan shi sanata Shehu Sani inda tayi amfani da wannan kalmomin Na Dabbobi wajen bayyana cewa Shugaba Buhari ya samu sauki kuma idan ya dawo gida wasu da dama zasu kuka da kansu.

Hakan bai hana wasu yan Najeriya su nuna bacin ranci su ba a shafin Twitter ganin cewa ana amfani da kalmar Dabbobi masu rauni.

komene raayinka akan wannan?

Updated: 2017-07-11 — 10:18 am

7 Comments

  1. wannan ai abune mai sauki, Ya kamata ayi musu adalci,domin amaganar su ba su musali ne kawai suke yi, kuma shima buharin ai ankira shi da zaki, Wanda shima dabba ne, Da Allah ya kamata my dinga zamowa masu fahimta,ba kowane abune za’ayi korafi ba.

  2. Tofa kaga kuwa ba’a dabba daya dole saidai 2.

  3. Yakamata kuyi mata adalci ita ba tana nufin yan nigeria dabbobi bane illa tana mai dawa masu kiranmu da dabbobi martani ne ta yadda suka suffantamu

  4. Ko jakai take kiranmu ta isa,kuma muna yi mata addu’o’in alkhairi.

  5. kai Nigeria sai Allah
    Aisha buhari ba ita tafara furta Kalmar dabbubiba ? in gaskiyane shehu Sani shiyakamata ayiwa cancagwade ba aishaba wanda ita saimuce martani kawai tamaida

  6. Allah yakyauta sedaipa kusani cewa allah da kansa yana karrama dan adam adunga gyara kalami

Comments are closed.

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme