MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Ina taya Saraki murna, ina taya zuciyata bakin ciki – Haji Shehu

Sama Da Shi Dino

Daga Haji Shehu

Senata Dino Melaye kenan lokacin da murna ta sa ya ciccibi shugaban majalisar Dr. Abubakar Bukola Saraki a cikin kotu bayan da kotun ta wanke shi daga zarge-zargen da ake masa..

Ba zan ce nayi murna ba kuma ba zance na ji bakin ciki ba, amma ina so wannan dama da Saraki ya samu ta zama silar samar da jituwa tsakanin bangaren majalisa da fadar shugaban kasa domin cigaba da wanzarwa talakawa aiyuka na alkairi.

Ina taya Saraki murna, ina taya zuciyata bakin ciki.

Updated: 2017-06-15 — 11:29 am
MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme