MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DANDALIN KANNYWOOD: KUNGIYAR SHIRYA FINA FINAI MOPPAN TA JANYE HUKUNCIN DAKATAR DA RAHAMA SADAU-Karanta Kaji

Rahama Sadau Ta Dawo Harkar Fim Da Cikakken Iko Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta ce ta yafe wa fitacciyar jarumar finafinan Hausa Rahama Sadau dukkan laifukan da ta yi, wadanda suka janyo aka hana ta yin fim. Shugaban hukumar, Isma’ila Na’abba Afakalla, ya shaida cewa, “A shirye muke mu soma tace fina-finan da […]

KARANTA KAJI:ANATSE

                 KARANTA ANATSE. *MISALI* Bayan na dauki wani lokaci mai tsayi ina kwance ina bacci sai naji matata tana ta tashina daga bacci, babban abinda ya bani mamaki shine yadda na farka kuma nakemata magana cewa ME KIKE BUKATA? Amma ita kwata kwata batajin maganar da nakemata, amma […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme