MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

MACE TA KINTSA WANI ‘DAN-ISKA

Daga Bilkisu Suleiman Wani Matashi ne ya tare ‘yar wani malami zai yi mata fyade sai yaji tace ya tsaya ta fada mashi wata magana da zata amfaneshi tukuna. Sai matashin ya tsaya domin saurarenta, sai yarinyar tace: yanzu idan na tambayeka meye ribarka da bata mun rayuwata da kake shirin yi alhali ni ban […]

KASAR NAJERIYA ZATA FUSKANCI FUSHIN UBANGIJI IDAN BAA SAKI ZAZZAKY BA – INJI SHEIKH DAHIRU BAUCHI

Idan Gwamnati Bata Saki El Zakzaky Ba Allah Zaiyi Fushi Da Kasar Nigeria –Sheikh Dahiru Usman Bauchi Babban malamin addinin musulunci A Najeriya kuma malamine masani a fannin kur’ani Sheikh dahiru usman Bauch yayi kira ga gwamnatin buhari da’azaunaa tattauna game da Al-zakzaky A Samar da mafita don asakeshi yanema lafiya, idan har gwamnati tayi […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme