MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

[KIWON LAFIYA] HANYOYIN GYARAN NONO GARE KU MATA

GYARAN NONO YAR UWA
Nono babbar kadara
ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu wannan hadin zaisa su ciko idan sun yamushe zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau ki samu waken soya ki cire dattin ki sa a wuta ki soya sama sama ammafa bada mai bahakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakijiyana kanshi to saiki sauke idan yasha iska kidaka yayi gari saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari to yar’uwa kullum da safe ki diba wannan garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye sannan ki samu kunun aya mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau 3 a rana,wancan na waken soya sau daya kafin kici komai,na kunan aya kuma sau 3 saiki dinga shafa man ridi a nononwannan hadin yana da kyau gaskiya dan zakiga canji domin wannan kayan dana lissafa sune abincin nono idan kina sha zakiga kamar taki ake zuba musu zasuyi kyau suyi bulbul kuma jikin ki ma zaiyi kyau.
Allah ya bada sa.a

Idan kina Bukatar maganin Karin Niima, ko na gyaran Jiki Musamman Nono ko kuma Kina bukatar nema wa mijin ki maganin Karfin maza da Kuzari sai ki tuntubi wannan Lambar 09059060555

Updated: 2017-11-16 — 6:54 pm

2 Comments

  1. Ba laifi wadda ya gani ko ya karanta, ko wadda yaji ya sanar dana gaba.

Comments are closed.

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme