MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI: SUNAYEN MUTANE HUDU DA SHUGABA BUHARI YA NADA SABBIN SHUWAGABANNIN ASIBITOCIN GWAMNATIN TARAYYA

Buhari Ya Nada Mutane Hudu Shuwagabannin Asibitocin Gwamnatin Tarayya. 

11/1/2018
Auwal M Kura. 

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Yayi Sabbin Nade Nade Har Guda Hudu Na Shuwagabanin Manyan Asibitocin Kasar Nan

Wannan Yana Kunshe ne Cikin Wata Sanarwa Da Hukumar Kiwon Lafiya Ta Najeriya Ta Bawa Manema Labarai.

Inda Shugaban Kasa Buhari Ya Nada Ajayi Adekunle Matsayin Shugaban Asibitin Kwararru Na Gwamnatin Tarayya Na Ido Ekiti, Sannan
Henry Ugboma Shugaban Asibitin Kwararru Na Jami’ar Port-Harcourt Dake JaharRivers Haka Kuma An Nada T.O. Adebowale Shugaban Asibitin , Neuro-Psychiatric, Aro, Abeakuta, na jaharOgun, Da Kuma Achigbu Kinsley Matsayin Shugaban Cibiyar Magunguna , Owerri,Enugu

Wannan Matsayi Da Aka Basu Zai Dauka Shekaru Hudu Kafin A Canzasu Daga Matsayin

Updated: 2018-01-11 — 5:36 pm
MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme