MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI: DALILIN DAYASA JARUMAR FINA FINAN KUDU LIZ ANJORIN TA KARBI ADDININ MUSULUNCI

Dalilin Da Yasa Na Musulunta– Liz Anjorin

12/1/2018
Daga Auwal M Kura

Jarumar Finafinan Kudancin Kasar Nan(Nollywood), Liz Anjorin Ta Bayyana Dalilin Da Yasa Ta Karbi Addinin Musulunci.

Jarumar Tace Hakika Namiji Shine Sanadiyar Musulutar Ta ,

Idan Zaku iyya Tunawa Tsawon Shekaru Biyar ke nan Da Jarumar Ta Karbi Addinin Islama

 

Updated: 2018-01-12 — 9:59 am
MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme