MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

JAM’IYYU 21 NE ZASU FAFATA A ZABEN JAHR EKITI — HUKUMAR ZABE TA KASA (INEC)

JAM’IYYU 21 NE CIKIN 42 ZASU FAFATA A ZABEN JAHAR EKITI — INEC

DAGA AUWAL M KURA

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Kasa (INEC) A Ranar Alhamis 19/04/2018 Tace A Kalla Jam’iyyu 21 Cikin 42 ne Zasu Samu Damar Fafatawa A Zaben Gwamnan Jahar Ekiti Dake Karatowa.

Farfesa Abduganiy Raji Shine Kwamishinan Zabe Na Jahar Ya Bayyana Haka ne A Babban Birnin Ado Ekiti Yayi Wata Tattaunawa Game Da Tsaro Inda Yace “Jam’iyyun Guda Ashirin Da Daya Ne Suka Cika Ka’idojin Da Ake Bukata,Kamar yadda Doka Ta Tanadar.

Updated: 2018-04-20 — 5:33 pm
MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme