MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DANDALIN KANNYWOOD: ADAM ZANGO YA CACCAKI MASU ZARGIN SA DA LALATA DA MATA KAFIN YA SANYA SU FIM-karanta Kaji

Adam Ya Caccaki Masu Zargin Sa Akan Lalata Da Mata Kafin Ya Sanya Su Fim

Jarumi Adam A Zango ya qalubalanci masu zargin shi da neman jaruman mata da yake sakawa a finafinan sa.

” DUK WADDA DA TACE SAINA NEMETA KAFIN IN SAKATA A FILM TA FITO GIDAN TV KO REDIO STATION TA FADAWA DUNIYA. IDAN KUMA TA RUFA MIN ASIRI ALLAH YA TONA MATA NATA ASIRIN.” A cewar jarumin.

Talla

Ko akwai wacce zata karbi wannan qalubalen?

Daga Mr.Arewablog.Com

 

Updated: 2017-11-13 — 2:18 pm
MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme