MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

CUTAR LASSA TA KASHE MUTUM BIYU A ABUJA

KIWON LAFIYA:
A KALLA MUTANE BIYU NE CUTAR Ta LASSA HALLAKA A ABUJA

DAGA AUWAL M KURA
20/04/2018

Hukumar kula da Babban Birnin Tarayar Najeriya (FCTA) a Ranar Laraba 18/04/2018 Ta bayyana Cewa A kalla Mutane Biyu Ne Cutar Lassa Ta hallaka Jimkadan Bayan Buduwar Cutar Tun Tsawon Watanni Uku A Babban Birnin Na Abuja.

Humphrey Okoroukwu, Shine Baban Daractan Dake Kula Da Lafiyar Jama’a Na Abuja, Shine Ya Bayyana Hakan Ga Yan Jarida A Abuja

Mr Okoroukwu Yace” Sun Samu Rahoton A Kalla Mutane 38 Wanda Ake Zargi Sunkamu Da cutar Ta Lassa , Sai Dai Mutun Uku ne Kawai Aka Samu Tabbacin Suna Da Citar Wanda A Halin Yanzu Biyu Sun Mutu, Inda Yanzu Haka Likitoci Na Kula Da Sauran

Updated: 2018-04-20 — 5:05 pm
MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme