MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

RAHAMA SADAU TAYI ALLAH YA ISA KAN WASU JARIDU

Jaruma Rahama Sadau Tayi Allah Ya Isa Kan Labarin Kanzon Kurege Da Wasu Jaridu Suka Buga A Kanta.

Daga Auwal M Kura

Jarumar Rahama Sadau Tayi Allah ya Isa Da Allah Wadai Kan Labaran Karya Da Wasu Jaridu Suka Buga A Kanta,

Da Take Bayyana Takaicinta,Rahama Sadau Ta Bayyana A Shafinta Na Facebook Cewa”Wannan Yana Daya Daga Cikin Kalubale Ko Kuma Rashin Al-Fanun Kafafun Yada Labarai, Wato Labarin Kanzon Kurege, Ban San Lokacin Danayi Fira Da Wani Gidan Jarida Ba, Idan Kuna Bukatar Labari A Gurina Kuzo Ku Same Ina Dasu A gareku, Amma Banda Na Siyasa Da Kuma Yan Siyasa, Me Yasa Kuke Buga Labaran Karya,Meye Ribar Da Zaku Samu, Allah Ya Isa !!!— Injita Rahama Sadau
Idan Zaku Iyya Tunawa
Tun Bayan Fitar Wani Labari Dake Nuna Cewa Jarumar FinaFinan Hausa Da Turanci Wato Sadau Ta Caccaki Tshohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar, Bisa Zarginsa Da Lalata Matasan Najeriya.
Wanda Hakan Ba Karamin Cecekuce Ya Jawo Ba,

Updated: 2018-04-26 — 2:10 am

3 Comments

  1. Meye labarin rahama sadau

  2. Dahiru shabbabu

    Assalamu alaikum

Comments are closed.

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme